Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 6:5-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama bai taɓa ganin hasken rana ba, bai kuma san abin da ake ce da shi rai ba. Amma duk da haka ya dai huta, fiye da mutumin da bai more wa rai ba, ko da ya shekara dubu biyu. Duk da haka dukansu wuri ɗaya za su tafi.

Karanta cikakken babi M. Had 6

gani M. Had 6:5-6 a cikin mahallin