Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai yiwuwa ne mutum ya haifi 'ya'ya ɗari ya kuma yi tsawon rai, amma kome tsawon ransa ba wani abu ba ne idan ba shi da farin ciki, bai kuma sami kyakkyawar binnewa ba. Sai na ce, gara jaririn da aka haifa matacce da shi.

Karanta cikakken babi M. Had 6

gani M. Had 6:3 a cikin mahallin