Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

mutumin da ba shi da kowa, ba ɗa, ba ɗan'uwa, duk da haka a kullum yana ta fama da aiki. Bai taɓa ƙoshi da wadatar da yake da ita ba. Saboda me yana ta fama da aiki, ya hana wa kansa jin daɗi? Wannan ma aikin banza ne, zaman baƙin cikin ne.

Karanta cikakken babi M. Had 4

gani M. Had 4:8 a cikin mahallin