Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama makomar 'yan adam da ta dabbobi ɗaya ce, yadda ɗayan yake mutuwa haka ma ɗayan. Dukansu numfashinsu iri ɗaya ne. Mutum bai fi dabba ba, gama rai ba shi da wata ma'ana ga kowannensu.

Karanta cikakken babi M. Had 3

gani M. Had 3:19 a cikin mahallin