Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na tara wa kaina azurfa, da zinariya, daga baitulmalin ƙasashen da nake mulki. Mawaƙa mata da maza suna raira mini waƙa, ina da dukan irin matan da kowane namiji zai so.

Karanta cikakken babi M. Had 2

gani M. Had 2:8 a cikin mahallin