Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muradina shi ne in san hikima in nemi yadda zan ji wa raina daɗi da ruwan inabi, in sa kaina ga aikata wawanci. Bisa ga tsammanina mai yiwuwa ne wannan shi ne abu mafi kyau da mutane za su yi a duniya, a 'yan kwanakinsu.

Karanta cikakken babi M. Had 2

gani M. Had 2:3 a cikin mahallin