Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa ya sani ko shi mai hikima ne, ko kuma wawa ne? Duk da haka shi zai mallaki dukan abin da na sha wahalar tanadinsa. Dukan aikin da na yi na hikima a wannan duniya aikin banza ne.

Karanta cikakken babi M. Had 2

gani M. Had 2:19 a cikin mahallin