Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka rai ba wani abu ba ne a gare ni, domin dukan abin da yake cikinsa bai kawo mini kome ba sai wahala. Duka banza ne, ba abin da nake yi sai harbin iska kawai.

Karanta cikakken babi M. Had 2

gani M. Had 2:17 a cikin mahallin