Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk abin da nake so, na samu, ban taɓa hana wa kaina kowane irin nishaɗin da nake so ba. Ina fariya da kowane irin abin da na aikata. Wannan shi ne ladana na dukan aikina.

Karanta cikakken babi M. Had 2

gani M. Had 2:10 a cikin mahallin