Sa'an nan za ka ji tsoron hawan tudu, tafiya kuma za ta yi maka wuya. Gashin kanka zai furfurce. Za ka ja jikinka. Ba sauran sha'awar mace.Daga nan sai kabari, masu makoki kuwa su yi ta kai da kawowa a kan tituna.