Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 12:13-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Bayan wannan duka, makasudin maganar shi ne, ka yi tsoron Allah, ka kiyaye dokokinsa, gama wannan shi ne wajibi ga mutum.

14. Allah zai shara'anta kowane irin aiki, ko a ɓoye aka yi shi, ko nagari ne, ko mugu.

Karanta cikakken babi M. Had 12