Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yotam ya ji wannan sai ya tafi, ya tsaya a kan Dutsen Gerizim, da babbar murya, ya ce musu, “Ku kasa kunne gare ni ku mutanen Shekem, domin kuma Allah ya kasa kunne gare ku!

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:7 a cikin mahallin