Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wata hasumiya mai ƙarfi a cikin birnin, sai dukan mutanen garin, mata da maza, har da shugabannin, suka gudu zuwa cikinta, suka kulle kansu, suka hau kan rufin hasumiyar.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:51 a cikin mahallin