Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya tafi gidan mahaifinsa a Ofra, ya kashe 'yan'uwansa maza, wato 'ya'yan Yerubba'al, mutum saba'in a kan dutse guda. Amma Yotam ƙaramin ɗan Yerubba'al, shi kaɗai ya ragu domin ya ɓuya.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:5 a cikin mahallin