Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tafi da mutanen da suke tare da shi suka hau Dutsen Zalmon. Ya ɗauki gatari ya sari reshen itace, ya saɓe a kafaɗa. Ya ce wa mutanen da suke tare da shi, su yi hanzari su yi kamar yadda ya yi.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:48 a cikin mahallin