Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma ba shi azurfa saba'in daga cikin gidan gunkin nan Ba'al-berit. Da wannan azurfa Abimelek ya yi ijarar 'yan iska waɗanda suka bi shi.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:4 a cikin mahallin