Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Zebul ya ce masa, “Ina cika bakin nan naka, kai da ka ce, ‘Wane ne Abimelek da za mu bauta masa?’ Waɗannan su ne mutanen da ka raina. Fita, ka yaƙe su mana.”

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:38 a cikin mahallin