Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan gobe da safe, da fitowar rana, ku tashi ku fāɗa wa birnin. Idan Ga'al da mutanen da suke tare da shi, suka fito, su kara da kai, ka fatattake su yadda ka iya!”

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:33 a cikin mahallin