Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dangin mahaifiyarsa suka yi magana da shugabannin Shekem saboda shi. Zuciyarsu kuwa ta saje da Abimelek, gama suka ce, “Shi ɗan'uwanmu ne.”

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:3 a cikin mahallin