Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ya faru domin a ɗauki fansar jinin, 'ya'yan Yerubba'al, maza, su saba'in, a kan Abimelek ɗan'uwansu, wanda ya kashe su, da kuma a kan shugabannin Shekem, waɗanda suka taimake shi ya kashe 'yan'uwansa.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:24 a cikin mahallin