Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya sa husuma ta tashi tsakanin Abimelek da mutanen Shekem. Shugabannin Shekem kuwa suka tayar masa.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:23 a cikin mahallin