Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ga shi, yau kun juya kuna gāba da gidan mahaifina. Kun kashe 'ya'yansa maza, su saba'in, a dutse guda, kuka naɗa Abimelek, ɗan da baiwa ta haifa, ya zama sarki a Shekem, don dai kawai shi ɗan'uwanku ne.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:18 a cikin mahallin