Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yotam ya ci gaba da cewa, “Yanzu kun naɗa Abimelek sarki da zuciya ɗaya ke nan? Kun yi wa Yerubba'al da iyalinsa daidai ke nan? Wannan ne abin da ya cancance shi?

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:16 a cikin mahallin