Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya ce musu, “Yanzu, me na yi fiye da ku? Ai, kalar inabin Ifraimu ta fi dukan girbin Abiyezer, wato ɗan abin da kuka yi ya fi wanda kabilata ta yi nesa.

Karanta cikakken babi L. Mah 8

gani L. Mah 8:2 a cikin mahallin