Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zeba da Zalmunna kuwa suna Karkor tare da rundunarsu, mutum wajen dubu goma sha biyar (15,000), waɗanda suka ragu daga cikin rundunar mutanen gabas, gama an kashe mutum dubu ɗari da dubu ashirin (120,000), masu takuba.

Karanta cikakken babi L. Mah 8

gani L. Mah 8:10 a cikin mahallin