Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 7:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka busa ƙahonin nan ɗari uku, sai Ubangiji ya sa Madayanawa suka yi ta sassare junansu da takuba. Suka gudu zuwa Zerera har Bet-shitta, har kuma zuwa garin Abel-mehola, kusa da Tabbat.

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:22 a cikin mahallin