Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abokinsa ya amsa, ya ce, “Ai, ba wani abu ba ne. Wannan takobin Gidiyon ne, ɗan Yowash. Ba'isra'ile! Allah ya ba shi nasara kan Madayanawa da dukan rundunanmu!”

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:14 a cikin mahallin