Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 7:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka ji abin da suke cewa. Bayan haka za ka sami ƙarfin hali da za ka tafi ka fāda wa sansaninsu.” Gidiyon kuwa ya tafi tare da Fura baransa a gefen sansanin abokan gāba.

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:11 a cikin mahallin