Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yerubba'al, wato Gidiyon, da mutanen da suke tare da shi suka yi sammako, suka kafa sansaninsu kusa da maɓuɓɓugan Harod. Madayanawa kuwa suka kafa sansaninsu a arewa da su, kusa da tudun More a kwarin.

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:1 a cikin mahallin