Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama sukan zo da dabbobinsu da alfarwansu da yawa, kamar fara. Su da raƙumansu ba su ƙidayuwa, sukan zo, su lalatar da ƙasar.

Karanta cikakken babi L. Mah 6

gani L. Mah 6:5 a cikin mahallin