Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na faɗa muku, ‘Ni ne Ubangiji Allahnku, kada ku bauta wa gumakan Amoriyawa, waɗanda kuke zaune a ƙasarsu.’ Amma ba ku yi biyayya da maganata ba.”

Karanta cikakken babi L. Mah 6

gani L. Mah 6:10 a cikin mahallin