Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta ce masa, “Hakika zan tafi tare da kai, amma darajar wannan tafiya ba za ta zama taka ba, gama Ubangiji zai ba da Sisera a hannun mace.” Debora kuwa ta tashi, ta tafi tare da Barak zuwa Kedesh.

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:9 a cikin mahallin