Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan jama'ar Isra'ila suka yi kuka ga Ubangiji suna neman taimako, gama Yabin yana da karusai ɗari tara na ƙarfe, ya kuma tsananta wa Isra'ilawa, ya mugunta musu shekara ashirin. Isra'ilawa kuwa suka yi kuka ga Ubangiji domin ya taimake su.

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:3 a cikin mahallin