Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Sisera ya gudu da ƙafa zuwa alfarwar Yayel matar Eber, Bakene, gama akwai jituwa tsakanin Yabin Sarkin Hazor da gidan Eber, Bakene.

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:17 a cikin mahallin