Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 3:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Ku biyo ni, gama Ubangiji ya ba da Mowabawa maƙiyanku a gare ku.” Suka gangara, suna biye da shi. Suka ƙwace wa Mowabawa mashigan Urdun, suka hana kowa wucewa.

Karanta cikakken babi L. Mah 3

gani L. Mah 3:28 a cikin mahallin