Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ehud kuwa ya je wurinsa, yana zaune shi kaɗai a jinkakken shirayi mai sanyi.Sai Ehud ya ce, “Ina da saƙo daga wurin Allah zuwa gare ka!” Sarki kuwa ya tashi daga inda yake zaune,

Karanta cikakken babi L. Mah 3

gani L. Mah 3:20 a cikin mahallin