Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji, ya ba su wanda zai cece su, wato Ehud, ɗan Gera daga kabilar Biliyaminu, shi kuwa bahago ne. Isra'ilawa suka aika wa Eglon Sarkin Mowab da kyautai ta hannun Ehud.

Karanta cikakken babi L. Mah 3

gani L. Mah 3:15 a cikin mahallin