Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila kuma suka sāke yin zunubi a gaban Ubangiji, Ubangiji kuwa ya sa Eglon Sarkin Mowab ya yi ƙarfi, domin ya yi gaba da su.

Karanta cikakken babi L. Mah 3

gani L. Mah 3:12 a cikin mahallin