Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taron jama'a kuma suka aiki jarumawansu mutum dubu goma sha biyu (12,000) zuwa Yabesh-gileyad. Suka umarce su cewa, “Ku je ku karkashe mazaunan Yabesh duka har da mata da yara.

Karanta cikakken babi L. Mah 21

gani L. Mah 21:10 a cikin mahallin