Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 20:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'a kuwa suka tashi gaba ɗaya, suna cewa, “Daga cikinmu ba wanda zai koma alfarwarsa ko kuwa gidansa.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:8 a cikin mahallin