Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 20:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Isra'ila kuma suka komo, suka fāɗa wa sauran mutanen Biliyaminu. Suka karkashe su, mutane, da dabbobi, da dukan abin da suka iske. Suka ƙone garuruwan wannan yankin ƙasa.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:48 a cikin mahallin