Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 20:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran suka juya, suka gudu, suka nufi wajen hamada zuwa Dutsen Rimmon. A kan hanyoyi, aka kashe musu mutum dubu biyar. Aka kuma runtumi sauran da suka ragu har zuwa Gidom inda suka kashe mutum dubu biyu.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:45 a cikin mahallin