Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 20:27-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka sāke yin tambaya ga Ubangiji suka ce, “Mu sāke tafiya mu yi yaƙi da 'yan'uwanmu, mutanen Biliyaminu, ko kuwa mu bari?”Ubangiji kuwa ya ce musu, “Ku je, gama gobe zan ba da su gare ku.” A lokacin nan akwatin alkawari na Ubangiji yana nan. Finehas ɗan Ele'azara, ɗan Haruna, shi ne mai aiki a gabansa.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:27-28 a cikin mahallin