Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 20:22-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Isra'ila suka tafi inda ake sujada suka yi makoki a gaban Ubangiji har zuwa dare. Suka tambaye shi suka ce, “Mu sāke zuwa domin mu yi yaƙi da 'yan'uwanmu mutanen Biliyaminu?”Ubangiji ya ce musu, “I, ku tafi.”Saboda haka sai sojojin Isra'ilawa suka ƙarfafa, suka sāke jān dāga a inda suka jā ta dā.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:22-23 a cikin mahallin