Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 20:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa suka tashi suka tafi Betel. A can suka yi tambaya ga Allah suka ce, “Wace kabila ce daga cikinmu za ta fara faɗa wa kabilar Biliyaminu?”Ubangiji ya ce, “Kabilar Yahuza ce za ta fara.”

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:18 a cikin mahallin