Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 20:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan mutanen Biliyaminu suka tattaru daga garuruwansu, mutum dubu ashirin da shida (26,000). Banda waɗannan, sai da mazaunan Gibeya suka tara zaɓaɓɓun mutane ɗari bakwai.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:15 a cikin mahallin