Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa kuwa suka bauta wa Ubangiji dukan kwanakin Joshuwa, bayan rasuwarsa kuma suka bauta wa Ubangiji dukan kwanakin dattawan da suka ga dukan manyan ayyukan da Ubangiji ya yi domin Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi L. Mah 2

gani L. Mah 2:7 a cikin mahallin