Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka ba su kasa kunne ga mahukuntan ba. Suka yi wa Ubangiji ha'inci, suka yi wa waɗansu alloli sujada. Kakanninsu sun bi umarnin Ubangiji amma wannan tsara nan da nan suka bar yin haka ɗin.

Karanta cikakken babi L. Mah 2

gani L. Mah 2:17 a cikin mahallin