Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A safiyar rana ta huɗun, suka tashi tun da wuri, domin su yi shirin tafiya, amma mahaifin matar ya ce masa, “Ka dakata ka ƙara cin abinci tukuna sa'an nan ka tafi.”

Karanta cikakken babi L. Mah 19

gani L. Mah 19:5 a cikin mahallin