Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 16:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya yi kuwwa ya ce, “Bari in mutu tare da Filistiyawa!” Ya sunkuya da iyakar ƙarfinsa. Ɗakin kuwa ya faɗa a kan shugabannin da dukan mutanen da suke a cikin ɗakin. Mutanen da Samson ya kashe a rasuwarsa sun fi waɗanda ya kashe sa'ad da yake da rai.

Karanta cikakken babi L. Mah 16

gani L. Mah 16:30 a cikin mahallin